Tweet Engagement Stats

Stats are based upon replies and quotes of this tweet

Engagement Map

Quotes
Replies
Retweets
Trendsmap

Replies and Quotes

Total of 11 replies and 2 quotes found
Ya Allah save the people of Nigeria from terrorists. 馃槬
 
 
A sakamakon harbe-harben ne aka tarwatsa keke napep 蓷in nan?
 
 
Allah ya tona asirin masu son tayar hankulan jama'a a ranar zabe a duk inda suke
 
Wannan tashe tashen boma bomai a birnin Maiduguri zai iya hana masu kada kuri'a fitowa dafatan Allah ya kiyaye nagaba
 
Hakakuma zasuyi mana Allah yafisu Sai mun zabi Buhari
 
Wai Anji Qarar BINDIGA Wai Anji Qarar BINDIGA
 
Toh mudai fatanmu ubangiji Allah yasa ayi zaben nan lafiya agama lafiya.
 
This wont stops from voting @MBuhari
 
Allah ya tona asirin masu son tayar hankulan jama'a a ranar zabe a duk inda suke
 
Allah wadai dawanan abundayaru a maiduguri yau
 
Ko barayin akwatin zabe ne aka harbe?
 

Retweeters

9 retweeters not shown
Get Full Access Now
Login via Twitter to start your free trial now

Don't have a Twitter account? You can also register via Facebook or Instagram

Existing users can login

Our trial allows access to only the 8 hour timeframe for this page.

A Trendsmap Plus subscription provides full access to all available timeframes

Signup Now