Analyse @bbchausa's tweets
@bbchausa
| 2,142,469 followers
Bayan kada kuri'a da Shugaba Buhari ya yi, ya shaida wa BBC cewa ya yi farin cikin hakan. An tambaye shi ko idan ya sha kaye zai taya wanda ya yi nasara murna? Sai ya ce 'Zan taya kaina murna dai.'
#BBCNigeria2019 #NigeriaDecides2019 #NigeriaELections2019 https://t.co/3iZGmQiZLk
#BBCNigeria2019 #NigeriaDecides2019 #NigeriaELections2019 https://t.co/3iZGmQiZLk