Analyse @bbchausa's tweets
@bbchausa
| 2,142,469 followers
BBC ta samu hira ta musamman da iyalin Abubakar Idris @Dadiyata da mahaifansa a kan yadda aka dauke shi daga gidansa. Za mu kawo maku cikakkiyar hirar a mako mai zuwa.
Ku kasance da mu.
#WhereIsDadiyata #FindDadiyata https://t.co/irGS6qlYcv
Ku kasance da mu.
#WhereIsDadiyata #FindDadiyata https://t.co/irGS6qlYcv