Analyse @GawunaOnline_01's tweets
@GawunaOnline_01
| 991 followers
Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar Gwamna a Jam'iyar APC Dr.Nasiru Yusuf Gawuna ya hallaci taron karshen shekara na Fidelity Bank da aka gudanar a Jihar Lagos. https://t.co/8DVplgXTRM