Analyse @HonAbdullahiMI2's tweets
Mai girma Gwamnan jihar Kano H.E @Kyusufabba da mataimakinsa Comrd @Aminugwarzo tareda yan tawagarsu sun samu damar shiga unguwar Bridget dake yankin karamar Hukumar Nasarawa domin gabatar da gaisuwar ta,aziyya ga Tsohon (PPS) na Gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Bala, https://t.co/nUn3Kvxqzg